fasahar rubutun kur’ani

IQNA

IQNA – Jami’ar Nizwa da ke kasar Oman na gudanar da wani taron karawa juna sani na zane-zane don mayar da kur’ani da aka rubuta da hannu zuwa wani muhimmin aikin kimiyya da al’adu na dakin karatu.
Lambar Labari: 3494567    Ranar Watsawa : 2026/02/01

IQNA - An gudanar da bikin baje kolin fasahar rubutun kur'ani da na addinin muslunci a garin Srinagar na yankin Kashmir a daidai lokacin da watan Ramadan ke ciki.
Lambar Labari: 3492982    Ranar Watsawa : 2025/03/25

Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kungiyar masu fasaha ta kasa a Najeriya ya gana da shugaban ofishin yada al’adu na Iran a birnin Abuja.
Lambar Labari: 3481985    Ranar Watsawa : 2017/10/10